iqna

IQNA

karfafa alaka
Tehran (IQNA) Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya isar da sakon taya murnar idin sallar layya ga shugabannin kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3486126    Ranar Watsawa : 2021/07/21

Tehran (IQNA) wata majami’ar kiristoci a garin Kaduna na Najeriya ta bayar da taimako domin gyara wani masallaci da gobara ta yi wa barna.
Lambar Labari: 3485216    Ranar Watsawa : 2020/09/25